Kannywood
Ali Nuhu na Shirin yiwa Adam A. Zango Wani Gagarumin Abin Alkhairi da zarar ya warke

Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu, ya bayyana cewa yana shirin yiwa abokin aikinsa, Adam A. Zango, wani babban abin alkhairi da zarar ya samu lafiya daga jinyar da yake yi a yanzu.Bayanin ya tayar da hankalin masoya a kafafen sada zumunta, inda da dama ke tambaya da kuma hasashen irin wannan kyauta ko taimako da Ali Nuhu zai yi.
Wasu na ganin zai iya zama wata kyautar sana’a ko kuma wani taimako na musamman, yayin da wasu ke ganin zai kasance abu mai ban mamaki fiye da tsammani.Me kuke tsammani?