Kannywood
Jarumar Kannywood B. Safana Ta Kira Kanta Da “Slay Queen”

Fitacciyar jarumar Kannywood, B. Safana, ta jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan ta kira kanta da “Slay Queen”.
Wannan magana ta sa jama’a suna ta tofa albarkacin bakinsu wasu na ganin wasa ne kawai, yayin da wasu ke kallon hakan a matsayin abin da bai dace da martabar jarumar ba.
Shin wanne ra’ayi kuke da shi a kai?









