duniyarkannywood
-
Kannywood
Maganar Da Jarumi Ramadan Both Yayi Tsantsar Gaskiya Ce Baiwa Butulci Ba
Tun bayan wata hira da kayi da jarumi Ramadan both daya ce Jarumi Ali Nuhu ba Uban gidansa bane Kasuwanci…
Read More » -
Abinda Yake Faruwa
Na je gidan yar uwar saurayina bisa gayyatar sa, amma sai suka haɗa baki domin su cutar da ni.
Da farko aka kawo min lemo mai sanyi, amma zuciyata bata amince ba. Na shiga bayi sai na ji saurayina…
Read More » -
Kannywood
Jarumar Kannywood B. Safana Ta Kira Kanta Da “Slay Queen”
Fitacciyar jarumar Kannywood, B. Safana, ta jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan ta kira kanta da “Slay Queen”. Wannan…
Read More » -
Kannywood
Da za a dinga shirya fina-finan Kannywood yadda manyan masana’antu kamar Hollywood da Bollywood ke shirya nasu, da yanzu mun wuce su
Saboda Kannywood tana da abin da ya bambanta ta al’adu, tarbiyya da kuma ɗauke da darasin addini. Abubuwan da idan…
Read More » -
Kannywood
Facebook Page Dina Shine Shagona – Baba Sadiq
Wani lokaci, mutane basu fahimci girman da harkokin social media suka samu ba, musamman a fannin kasuwanci. A yau, Facebook…
Read More » -
Nishadi
Ahmed Xm Ya Gwangwaje Matarsa Safeera Da Sabuwar Benz GLE 43 AMG.
Fitaccen ɗan kasuwa/mawaki (ko duk matsayin Ahmed Xm yake a gurinka) Ahmed Xm ya yi wa matarsa ƙaunatacciya Safeera kyauta…
Read More » -
Abinda Yake Faruwa
Shahararren Makarancin Qur’ani A Social Media Ya Mallaki Sabuwar Mota
Fitaccen matashin ɗan Najeriya da ya yi fice wajen karanta Al-Qur’ani mai girma a shafukan sada zumunta kamar TikTok da…
Read More » -
Abinda Yake Faruwa
Matashi Ya Janye Aure Bayan Ya Iske Mahaifin Budurwarsa Yana Wanke-Wanke
An rawaito cewa wani saurayi a Najeriya ya fasa auren budurwarsa bayan ya kai ziyara gidansu, sai ya tarar da…
Read More » -
Kannywood
Ƴan Kannywood Sunada Dabi’ar Bada Kudi A Wajen Biki Amma Basa Taimakawa Marasa Lafiyar Cikin Su
Yan Kannywood na da ɗabi’ar bada gudummawa sosai musamman idan aka je dinner ko wani biki. Amma abin mamaki shi…
Read More »
