Nishadi
Ahmed Xm Ya Gwangwaje Matarsa Safeera Da Sabuwar Benz GLE 43 AMG.

Fitaccen ɗan kasuwa/mawaki (ko duk matsayin Ahmed Xm yake a gurinka) Ahmed Xm ya yi wa matarsa ƙaunatacciya Safeera kyauta ta musamman wacce ta bar jama’a baki a sake.
Kyautar kuwa ita ce sabuwar Benz GLE 43 AMG, mota mai ɗauke da salo da ƙayatarwa.
Al’umma na ta taya su murna da fatan alheri, suna yaba irin soyayya da girmamawa da Ahmed Xm ke nunawa ga matarsa.
