Abinda Yake Faruwa
Ni Sabuwar Amarya Ce Mijina Ya Shige Ni Da Karfi Tunda Nayi Masa Korafin Zafi Nake Ji idan yana Saduwa dani ya Kaurace min

Kwanana biyu a gidan yayi kokarin muraya sunna yayi wasanninshi son ran shi yayi kokarin ya shige ni Sai nasaka kuka ina ce masa da zafi yace yayi shiru bazayiba.
wlh tun daga Ranar bai Kara attempt din shiga taba yau 5 months da Auren mu amma sai dai yayi wasa dani sosai shine nakeso yan uwa subani shawara yaxanyi dashi.
Inaso ince masa ya shige ne amma inajin kunya dan Allah kubani shawara ya zanyi kuma wlh ko a Fuskar sa baitaba nunamin wani abuba kullum soyayy muke karayi d shakuwa Amma Babban Abinda yake damuna shi neKullum sai na kama shi yana kallon film din Batsa idan nayi masa magana sai yace min wai Tirenin yake kafin na fara bashi kai na wllh yaya Nasir ina cikin tashin Hankali