Nishadi

Rahama Sa’idu ta musanta rade-radin da ake yadawa game da alaƙarta da wani mutum da ake zargin ya siya mata mota

Wallahi ban taɓa ganin mutumin da ya siya min mota ba. Kawai muna yin waya ne. Ni mutumiyar kirki ce, sai dai mutane ne suke fassara ni a karkace,” in ji ta.

Sai dai rahotanni na nuna cewa, saurayin nata ya saya mata gida mai darajar naira miliyan 55, ya zuba mata kaya a ciki na kimanin miliyan 20, har ma ya buɗe mata wani shago.Rahama ta ce duk da irin wannan ikirari, tana so jama’a su daina yada labarai marasa tushe, su kuma fahimci halinta na gaskiya da mutunci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button